<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><lyrics>[V1]
 Bari mu yi aminci
 Ko murya ta duniya tana kiranmu,
 Ai, Shi ya mutu don mu
 Ya isa ranmu da dukan zuciyarmu.
 Za mu yawo tare da Shi
 Sa'anda mu ke a sama can.
 Bari mu yi ta jawo mutane zuwa Macecinmu a nan
 Bari mu yi aminci, za mu sami albarka har abada.</lyrics>
<title>Bari Mu Yi Aminci LW387</title>
<hymn_number>387</hymn_number>
</song>